HAUSA COMMUNITIES IN IMO STATE DECLARE SUPPORT FOR SENATOR SAMDADDY

HAUSA COMMUNITIES IN IMO STATE DECLARE SUPPORT FOR SENATOR SAMDADDY

Hear them: 

ALUMMAR HAUSAWA NA YANKIN JIHAR IMO SUN CE SUNA GOYAN BAYAN SANATA SAMDADDY

Alummar Hausawa na Yankin Jihar Imo sunyi dandazo sunce su yanzu a jihar Imo babu wanda zasu bawa kuriarsu sai Sanata Samdaddy domin kuwa shine zai iya gyara jihar imo.

Wannan batu yafitone daga bakin wani gangami da Alummar hausawa na  yanki jihar Im‎o sukayi, yayin zantawa da mukayi dasu inda sukace Sanata Samuel Nnaemeka Anyanwu Shine ke kulawa da kowa baruwansa da babbancin Addini ko yare don haka suke kira ga duk wani bahaushe na jihar Imo da yatanadi katin zabensa a zabe maizuwa domin zaben sabon gwamna kuma sabon mai kishin jihar Imo wato Sanata Samuel Nnaemeka Anyanwu (Samdaddy)

Jihar Imo irinsu take bukata da su jagoranci jiharmuta imo mai Albarka. Sanata Samdaddy yayi godiya bisa wannan shaida dakuma Mara masa baya da Alummar Hausawa sukayi

#ImoTaSamdaddyCe
#MuzabiSamdaddy
#GwamnanJIharImo

No comments

Powered by Blogger.