IMO 2019: Hausa Community in Imo State Declares That Senator Samdaddy Is The Best Answer To Imolites As The Next Governor


IMO 2019: Hausa Community in Imo State Declares That Senator Samdaddy Is The Best Answer To Imolite ‎as The Next Governor Of Imo State

They Asserted in Hausa Language:

SANATA SAMDADDY SHINE AMSAR YAN JIHAR IMO‎ A MATSAYIN GWMANNAN JIHAR IMO

‎‎
Sanata Samuel Nnaemeka Anyanwu (Samdaddy) mutum mai kuzari da hazaka wajen ganin Alummar da yake wakilta sun samu walwala da jin dadi

‎Bayan yana yin aikinsa na Sanata, haka zalika ya dukufa wajen ganin duk mutanen jihar Imo sun samu kulawa mai kyau domin yana son yafarfado da mutunci da kimar zuciyar jihar Imo.

‎Abunda yakamata mu yan jihar Imo muyi shine da mu fito kwanmunda kwarkwata mu marawa Sanata Samdaddy domin yazama Gwamnan jihar Imo a zabe mai zuwa a karkashin Turar Jamiyyar PDP.

No comments

Powered by Blogger.